Ibrahim Yusuf
3494 articles published since 03 Afi 2024
3494 articles published since 03 Afi 2024
Hukumar hasashen yanayi ta fitar da jihohin da za a yi ruwan sama a fadin Najeriya a yau Asabar. NiMet ta ce za a yi ruwan sama mai hade da guguwa a Arewa.
Bincike ya nuna cewa jihar Lagos ta fi kowace jihar amfana da ayyukan da majalisar zartarwa da kasa ta amince a yi su a shekara biyu na Bola Tinubu, ta samu N3.9tn
Wasu mahara dauke da bindiga sun kai hari jihar Kano cikin dare sun harbe wani matashi har lahira. Sun kutsa gidan wani mutum sun sace matansa guda biyu a Kiru.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta samar da hekta 200 domin kafa cibiyar kayan gine gine domin karya farashin kayan gini da habaka tattalin Najeriya a Legas.
INEC ta yi karin haske kan dalilin samun mafi yawan masu rajistar kada kuri'a ta yanar gizo. INEC ta yi magana ne bayan jorafin da jam'iyyar adawa ta ADC ta yi.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana tafiye tafiye kasashen waje ne domin dawo da martabar Najeria a idon duniya kamar yadda aka zabe shi don hakan.
Dakarun sojin Najeriya sun kashe 'yan bindiga 50 bayan gwabza fada da 'yan ta'adda 300 a jihar Neja. 'Yan ta'adda sun kwashi gawar mutanesu a cikin buhu.
Kungiyoyin fararen hula da dama sun bukaci gwamnatin Najeriya karkashin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta saki shugaban Falasdinawa, Ramzy Abu Ibrahim.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce NNPP na tare da talakawan Najeriya. Ya ce yunwa da talauci za su sanya 'yan Najeriya su hankalta a zaben 2027 mai zuwa.
Ibrahim Yusuf
Samu kari