Ibrahim Yusuf
5660 articles published since 03 Afi 2024
5660 articles published since 03 Afi 2024
’Yan sandan Kano sun kama Adamu Musa bisa zargin yin karyar CSP da damfarar jama’a ta hanyar amfani da hotunan AI, inda aka kwato kayan jami’ai da N300,000.
INEC ta kayyade 19 ga Satumba 2026 domin gudanar da zaɓen ƙananan mazabu guda biyar a Gombe, Kano, Bauchi da Delta, ciki har da cike kujerar marigayi Yaya Tongo.
Kasar Iran ta ce ta kama jirgin ƙarƙashin ruwa mara matuƙi na Amurka a Mashigar Hormuz, yayin da Pentagon ta ce jirgin ya samu matsala tun da farko.
Bayan kama wata da ake zargi da safarar yara a Oyo ta amsa cewa ta sayar da yaran da ta haifa tare da satar yara 19, shida daga cikinsu sun mutu.
Houthi sun ce sun kai hare-hare kan cibiyoyin Aramco da sansanin soji a Saudiyya, yayin da Kuwait, Bahrain da GCC suka yi Allah-wadai da hare-haren.
Matatar Dangote na shirin sayar da hannun jari biliyan 4.1 kan N525, kuma masu zuba jari su san muhimman abubuwa 10 kafin su saye hannun rai a matatar.
Matakan da ‘yan Najeriya za su bi wajen sayen hannun jarin Matatar Dangote, daga buɗe asusun dillali da CSCS zuwa neman hannun jari da bibiyar kamfanin.
Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya sun bukaci dawo da tallafin man fetur, biyan basussukan albashi da alawus, da tallafin tsadar rayuwa domin rage matsin tattalin arziki.
Dakarun sojojin Najeriya sun kai farmakin sama kan maboyar ‘yan ta’adda a Yankuzo, jihar Zamfara, inda aka kashe mayaka da dama tare da raunata wasu.
Ibrahim Yusuf
Samu kari