Ibrahim Yusuf
4203 articles published since 03 Afi 2024
4203 articles published since 03 Afi 2024
Sanata Barau Jibrin ya kawo sabon shirin tallafawa jama'a a Kano ta Arewa. Zai raba kudi, motoci, babura, keken hawa, keken dinki, da tallafi a ilimi da kasuwanci.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta kaddamar da kyamarorin CCTV da aka kafa a kan dagar Third Mailand da ke Legas da aka kashe wa Naira biliyan 40.
Rundunar 'yan sandan jihar Edo ta dawo da zaman lafiya bayan wasu masu zanga-zanga kan tsaro sun farmaki Hausa da gidan sarki a Ekpoma a jihar Edo.
Wata majiya ta bayyana cewa gwamna Abba Kabir Yusuf zai koma jam'iyyar APC a yau Litinin. Abdullahi Ganduje da manyan APC za su karbe shi a jihar Kano.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na cigaba da karbar matasa da kungiyoyi domin jaddada akidar Kwanwasiyya a gidajensa da ke Kano da Abuja Abba na shirin shiga APC.
Masu 'yan NNPP masu biyayya ga Sanata Rabiu Kwankwaso sun kauracewa taron da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya shirya domin tallafawa matasan Kano.
Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da raba kayan tallafi ga matasan Kano 2,260 bayan koya musu sana'o'i. Ya yabi Rabiu Kwankwaso, ya soki Abdullahi Ganduje.
'Yan kasuwa sun sauke farashin man fetur kasa da na matatar Dangote bayan gasa ta tsananta a kasuwa. Hakan na zuwa ne bayan jama'a na zuwa gidajen mai masu rahusa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ziyarci katafaren gidan Sanata George Sekibo a Rivers. Talakwa da yawa sun yi wa Sanatan rubdugu a kafafen sada zumunta.
Ibrahim Yusuf
Samu kari