Ibrahim Yusuf
5317 articles published since 03 Afi 2024
5317 articles published since 03 Afi 2024
Iran ta ce ta shirya kai hare-hare kan wurare uku a Ukraine amma ta dakatar da shirin bayan Kyiv ta ba da hakuri bayan kai harin jirgin ruwa a cikin teku.
Kashim Shettima ya ce shugaba Bola Tinubu ya cancanci yabo ba suka ba kan sauye-sauyen tattalin arziki, yana mai cewa ajiyar kuɗin ƙasashen waje ta haura $52bn.
Farfesa Mansur Sokoto ya ce Malaman Musulmi ma sun gana da Bola Tinubu kuma sun faɗa masa gaskiya kan tsaro da matsin rayuwa, bayan kalaman Cardinal Onaiyekan.
Gwamnatin Katsina za ta raba Naira biliyan 4 ga mazabu 361, inda kowace za ta samu Naira miliyan 10 domin gudanar da ayyukan ci gaba bayan amincewar Gwamna Radda.
'Yan bindiga sun kashe tsohon kansilan Rim Ward a Riyom da ke Plateau, yayin da wani mutum ya jikkata. Ƙungiyar Berom ta buƙaci jami'an tsaro su kamo maharan.
Gwamna Ademola Adeleke ya gargaɗi Bola Tinubu kan maguɗin zaɓen Osun, yana cewa hakan na iya haddasa rikicin siyasa irin na 1983 idan ba a yi adalci ba
Iyalan Mai Shari'a Faruk Bunza sun tabbatar da biyan Naira miliyan 50 domin ceton sa daga hannun 'yan bindiga bayan kwanaki takwas yana tsare a Kebbi.
Cardinal John Onaiyekan ya ce bishop-bishop sun riga sun isar da saƙonsu ga Tinubu, kuma yanzu abin da suke jira shi ne gwamnati ta inganta shugabanci.
Bincike ya tabbatar da cewa mai alfarma Sarkin Musulmi bai goyi bayan Tinubu a zaɓen 2027 ba. Bidiyon da ake yaɗawa an fitar da shi daga mahallinsa.
Ibrahim Yusuf
Samu kari