Ibrahim Yusuf
5660 articles published since 03 Afi 2024
5660 articles published since 03 Afi 2024
Motocin tallata Bola Tinubu sun isa Nasarawa domin rabawa, bayan Gwamnan Kano ya bayyana motoci 50 da aka bayar domin tallafa wa ayyukan APC a kananan hukumomi 44.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya goyi bayan tsarin sauya Shugaban Ƙasa tsakanin Arewa da Kudu, yana cewa kowane ɓangare ya samu wa’adin shekaru takwas.
Shugabannin APC sun bukaci Nyesom Wike ya koma jam’iyyar a hukumance idan yana goyon bayan Tinubu, yayin da wasu jihohi suka yi watsi da Rainbow Coalition.
Rundunar ’Yan Sandan Gombe ta kama mutane biyu kan zargin kashe matar wani jami’in ɗan sanda a Wuro Shi'e da ke Gombe, a kokarin sace mata wayar hannu.
Gwamnatin Tarayya ta fara neman rancen dala biliyan 1.5 domin wasu ayyuka daga Bankin Duniya yayin da bashin Najeriya ya kai N166.79tn a Yunin 2026.
Hukumar NiMet ta yi hasashen gajimare, tsawa da ruwan sama matsakaici a Najeriya daga Litinin zuwa Laraba, tare da gargadin iska mai ƙarfi da ambaliyar ruwa.
Atiku Abubakar ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya kara mafi karancin albashi, yana mai cewa N70,000 ya rasa daraja saboda tsadar man fetur da rayuwa.
Fadar Shugaban Ƙasa ta ce Tinubu yana lafiya kuma yana hutun aiki a Turai, tana mai cewa fasaha na ba shi damar gudanar da ayyuka duk da rashin kasancewarsa Abuja.
Hajiya Zara Mai Tuwo ta shafe sama da shekaru 50 tana sayar da tuwo da Dumame a Kano, inda sana’ar ta taimaka mata wajen ciyar da iyalinta da zuwa Makkah sau 3.
Ibrahim Yusuf
Samu kari