Ibrahim Yusuf
5307 articles published since 03 Afi 2024
5307 articles published since 03 Afi 2024
Malam Murtala Asada ya caccaki gwamnatin Sokoto kan rufe masallacin Sheikh Lukuwa, yana zarginta da yin siyasa da addini a maimakon haɗa muƙabala.
Gwamnonin APC sun ƙi amincewa da kowane nau'in ƙawancen siyasa, suna masu jaddada goyon bayansu ga Shugaba Tinubu da dukkan ƴan takarar jam'iyyar a zaɓen 2027.
Rahoton Pentagon ya bayyana cewa hararen Iran sun lalata daruruwan gini da kadarorin sojin Amurka na biliyoyin dalar Amurka a kasashe takwas na Gabas Tsakiya.
Ibrahim Kabir Masari ya halarci tawagar gwamnatin tarayya da ta kai ta’aziyyar Shugaba Tinubu ga Sheikh Yahaya Jingir bayan rasuwar Hafiz Bala Yusuf.
Atiku Abubakar ya soki Tinubu kan farashin man fetur da ya kai N1,470, yana mai bukatar a bayyana yadda aka tafiyar da kudaden cire tallafi da na FAAC.
Peter Obi da Seyi Makinde sun kara kusantar juna yayin da ake rade-radin kafa kawancen 'yan adawa, amma bambance-bambancen jam'iyyu na iya zama kalubale.
IRGC ta Iran ta yi ikirarin kakkabo jirgin MQ-1 a yammacin mashigar Hormuz, yayin da ake ci gaba da takaddama kan tsaron muhimmiyar hanyar safarar man fetur.
Gwamnatin jihar Kwara za ta kaddamar da babbar masana’antar kera tufafi a Yammacin Afirka, wadda za ta samar da ayyukan yi ga sama da mutum 4,000.
Bankuna a Najeriya sun rufe rassansu da cibiyoyin hada-hadar kudi 476 daga 2022 zuwa 2025, inda Lagos ta fi fuskantar raguwar wuraren da aka rufe.
Ibrahim Yusuf
Samu kari