Ibrahim Yusuf
5660 articles published since 03 Afi 2024
5660 articles published since 03 Afi 2024
Sarkin Musulmi ya karrama shugaban JIBWIS, Sheikh Abdullahi Bala Lau, da lambar yabo ta musamman bisa gudunmawarsa ga ilimin Musulunci da Sunnah.
Gwamnatin Kebbi ta shirya biyan ma'aikata Naira 70,000 a matsayin alawus ɗin sufuri, yayin da Gwamna Nasir Idris ya ce an kafa kwamiti kan aiwatar da shirin.
Democrat sun shirya ƙalubalantar manufofin Trump, binciken gwamnatinsa da hana amincewa da naɗe-naɗen jami'ai bayan samun rinjaye a majalisun Amurka biyu.
Hukumar zaɓen kasar Isra'ila ta ce ba a samu maguɗi a zaɓen da aka yi ba, duk da zarge-zargen Netanyahu, yayin da ake shirin kafa sabuwar gwamnati.
Barack Obama ya yi martani bayan nasarar Democrat a zaɓen Amurka, inda ya ce jama'a na son shugabancin da zai haɗa kan al'umma da samar da mafita.s
Musulmi Abdul El-Sayed ya lashe zaɓen sanatan Michigan, inda ya zama Musulmi na farko da aka zaɓa a Majalisar Dattawan Amurka bayan doke Mike Rogers.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa yaƙi da Iran ya taimaka wajen janyo wa jam'iyyarsa ta Republican faduwa a zaɓen tsakiyar wa'adin mulkin Amurka.
Ilhan Omar ta sake lashe zaɓe a Minnesota, inda ta samu wa'adi na biyar a Majalisar Wakilan Amurka bayan ta doke ɗan takarar Republican John Nagel.
Jam'iyyar Democrat ta lashe Majalisar Wakilan Amurka, Hakeem Jeffries na shirin zama kakakin majalisa, yayin da Amy Acton ta lashe zaɓen gwamnan Ohio.
Ibrahim Yusuf
Samu kari