Ibrahim Yusuf
1544 articles published since 03 Afi 2024
1544 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya kafa ma'aikatar kiwo domin magance matsala da rikicin manoma da makiyaya da bunkasa tattalin jihar a Itas Gadau.
Hadimin shugaban kasa kan yada labarai, Daniel Bwala ya bukaci gwamnonin Arewa su rage surutu kan kudirin haraji su tura kukansu ga majalisar tarayya.
Wani matashi ya yanke kan budurwarsa ya sanya a buhu a jihar Nasarawa. An kama matashin yana kokarin guduwa bayan an ga jini na diga a cikin buhunsa.
'Yan ta'addar Boko Haram sun kai mummunan hari jihar Borno sun kashe manoma 40. Boko Haram sun mamaye kauye suna harbi kan mai uwa da wabi yayin harin.
'Yan sanda sun mamaye hedikwatar PDP a Abuja bayan rikicin jam'iyyar PDP ya yi kamari. An samu sakatarorin jam'iyyar PDP biyu bayan hukuncin kotu.
Hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ragargaji Tinubu kan tashin farashin kayayyaki. Ya ce an yaudari Bola Tinubu kan matakan da ya dauka.
PDP ta ce ta shirya domin kwace mulkin Najeriya a 2027. Sakataren jam'iyyar ya ce suna hade waje daya karkashin jagorancon Umar Damagun a fadin kasa baki daya.
Rundunar 'yan sandan jihar Lagos ta ce 'yan ta'adda sun fito da salon garkuwa da mutane ta yanar gizo da sunan soyayya, musamman ga mata. Suna tura kudi ga mutane.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana abin da ya sanya Janar Sani Abacha ya tura shi kurkuku a 1995. Obasanjo ya ce bakinsa ne ya jawo masa.
Ibrahim Yusuf
Samu kari