Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Rundunar sojojin Nigeriya ta yi nasarar cafke surukin ƙasurgumin ɗan ta'addannan Dogo Gide a kasuwar Kagarko da ke jihar Kaduna ranar Alhamis ɗin da ta gabata.
Jami'an 'yan sandan ƙasar Burkina Faso sun yi abin bajinta, yayin da suka halaka 'yan ta'adda aƙalla 40 a wata arangama da ta wakana tsakaninsu a yankin Arewa.
Wani tsohon bidiyon Nysome Wike, tsohon gwamnan jihar Ribas, kuma sabon ministan Birnin Tarayya Abuja ya janyo muhawara. A cikin ɗan gajeren bidiyon, an ga.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dakta Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya tofa albarkacin bakinsa kan ziyarar da malaman Najeriya da sarakuna suka kai.
Abdourahmane Tchiani, shugaban juyin mulkin jamhuriyar Nijar, ya bayyana cewa al'ummar Nijar da dakarun sojin juyin mulkin ƙasar za su kare kansu idan ECOWAS.
Har yanzu tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai na iya zama minista a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu. An bayyana cewa Tinubu ya warewa Nasir El-Rufai.
Fasinjojin jirgin sama 271 da suka taso daga birnin Miami zuwa Chile sun gamu da tashin hankali, matuƙin jirgin saman da suke ciki ne ya rasu ana tsaka da gudu.
Shugaba Bola Tinubu, ya bai wa 'yan Najeriya haƙuri kan halin matsi da suka samu kawunansu a ciki, biyo bayan cire tallafin man fetur da gwamnatinsa ta yi.
Tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya samu shiga cikin ministocin Shugaba Bola Tinubu. Akwai wasu muhimman abubuwa guda 5 da ya kamata ku sani gameda.
Deen Dabai
Samu kari