Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Wata mummunar gobara ta yi janyo asarar makudan kudane a jihar Ogun. Gobarar wacce ta tashi a kasuwar 'yan katako da ke Sango Ota, ta cinye shaguna dake dauke.
Gwamnatin Tarayya ta fara rarraba kyautar na'urorin samar da wutar lantarki ta amfani da hasken rana (solar), a cikin wani shiri da take yi na rage raɗaɗin da.
An shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya yi ƙoƙarin kaucewa aikata irin kurakuran da tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi a lokacin da yake mulki.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto, ya ba da umarnin cewa a yi gaggawar biyan ma'aikatan jihar, da kuma 'yan fansho kuɗaɗensu domin su samu damar gudanar da.
An tabbatar da rasuwar mutane 5 ɗin da ke cikin jirgin ruwa mai nunƙaya Titan, wanda jirgi ne na 'yan yawon buɗe ido mallakin kamfanin OceanGate, wanda ya yi.
Wata Majiya mai ƙarfi ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu Abdulrasheed Bawa, dakataccen shugaban Hukumar Yaki Da Masu Yi Wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zagon Ƙasa.
Bincike da NAFDAC ta yi kan Indomie ya nuna cewa taliyar da ake amfani da ita a Najeriya ba ta da wata matsala, a dalilin haka hukumar ta NAFDAC ta ce za a iya.
Najeriya ta zo ta biyu a ma'aikatan da suka fi ƙwazo a duniya a wani bincike na ƙididdiga da aka gudanar. Ma'aikatan Najeriya kan shafe sama da sa'o'i 2,000.
A yayin da ake dakon ministocin Tinubu, mun tattaro muku yawan kwanakin da tsoffin shugabannin ƙasa da suka haɗa da Obasanjo, Yar'adua, Jonathan da Buhari.
Deen Dabai
Samu kari