Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Ganduje ya biya tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafen jama'a ta jihar, Rimin Gado hakkokinsa na sama da naira miliyan 5 a kotu.
Zababben shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Tinubu ya karbi bakuncin Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo a yau Juma'a.
Wata matashiya wacce ta kammala jami’a a kwanan nan ta bayyana cewa aure zata yi ta zama cikakkiyar matar aure duk da ta mallaki kwalin digiri, bidiyon ya yadu.
Wani mutum mai lalurar tabin hankali ya yi fice a duniyar soshiyal midiya bayan an gano shi zaune yana rubutu a jami’ar Benin, ya ce yana zuwa daukar darasi.
Wata matashiyar budurwa ta bayyana irin gwagwarmayar da ta sha kafin ta kammala karatunta na digiri, ciki harda mutuwar aurenta da kuma yajin aiki sau biyu.
Bola Tinubu, zababben shugaban kasa na iya ba yan Najeriya mamaki ta hanyar ayyana dan uwansa, tsohon gwamna Gboyega Oyetola a matsayin shugaban ma’aikatansa.
An ja hankalin hukumomin tsaro da su kara tsaurara matakan tsaro ga zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima saboda barazana.
Wata matashiyar mata wacce ke tsananin kaunar uwar mijinta da farin cikin ganinta yayin da ta kawo masu ziyara ta taka rawa harda karkada wutsiya don murna.
Wata babbar kotun jihar Kano ta amince da bukatar wani tsohon alkalin majistare na neman a tilastawa Atoni Janar na jihar gurfanar da Doguwa kan zargin kisa.
Aisha Musa
Samu kari