Aisha Ahmad
1194 articles published since 27 Mar 2024
1194 articles published since 27 Mar 2024
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi tir da yadda gwamnatin tarayya ta gurfanar da kananan yara gaban kotu har wasu su ka suma.
Gwamnatin tarayya da gamayyar kungiyar ma'aikatan Najeriya sun gaza cimma matsaya domin kawo karshen yajin aikin da ake yi saboda hana su albashin wata 4.
Wani bincike ya bankaɗo matsala a biyan albashin ma'aikatan kasar nan, inda ake fargabar samun jinkirin biyan kuɗin a watanni uku na Oktoba, Nuwamba da Disamba.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta ce ba za ta saurarawa manyan jami'an bankuna da ake zargi da hannu a cikin almundahana ba.
Shugaban APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nemawa gwamnan APC mai barin gado a jihar Edo, Godwin Obaseki alfarma nace wa kar a tuhumi gwamnatinsa.
Ecobank ya bayyana yin ƙarin cajin da ya je amsa a kan hada-hadar kuɗi da ta shafi ƙasashen ƙetare, har da bankunan da ke Afrika farawa da biyan $5 a kan $200.
Jami’an hukumar kwastam ta kasa sun yi nasarar raba Najeriya da fetur da ya kai N71,760,930 idan ya shiga kasuwa, an yi kamen ana shirin sa ta a mukamin.
Gwamnonin jihohin Najeriya sun yi tir da yadda matsalar man fetur ta ƙi ci ta ƙi cinyewa bayan albarkar mai da ke danƙare a ƙasar, kuma su na ganin haka bai dace ba.
Kungiyar yan kasuwa ta Energies Marketers Association of Nigeria (MEMAN) ta yi martani a kan fargabar za a samu ƙarancin fetur, inda ta karyata lamarin.
Aisha Ahmad
Samu kari