Aisha Ahmad
1194 articles published since 27 Mar 2024
1194 articles published since 27 Mar 2024
Tsohon Sanata, kuma toshon gwamnan Kano sau biyu, Malam Ibrahim Shekarau bayyana shirinsu na zaburar da yan kasar nan kan zaben shugabanni na gari.
Majalisar dokokin Kano ta yi martani ga hukuncin babbar kotun tarayya na korar shugaban hukumar zaben ta jihar (KANSIEC), Farfesa Sani Malumfashi daga mukaminsa.
A wannan labarin za ku ji cewa matsalolin tsaron Arewacin kasar nan, musamman a jihohin Katsina da Zamfara sun sa an yi taro na musamman a Abuja.
Yawaitar matsalar wutar lantarki da ake samu ya kasar nan ya jawo hankalin gwamnatin kasar nan wajen gano matsalar da ta addabi bangaren wutar a kasa.
Majalisar kasa wakilan kasar nan ta gaji da yawaitar garkuwa da mutane da miyagun yan ta'adda ke yi a babbar birnin tarayya Abuja a kwanakin nan.
Hukumar kula da ingancin kayyaki ta kasa (SON) ta gargadi jama’ar kasar nan kan amfani da gas din CNG saboda an gano tarin matsalolin da ya ke dauke da shi.
Hukumar gudanarwar birnin tarayya Abuja ta ba mutanen da ke da gidajen da ba a kammala ba wa’adin watanni uku su kammala su a cikin watanni 3 ko a rushe su.
Rundunar sojojin kasar nan ta jaddada matsayarta na kai farmaki har maboyar yan ta'addan da su ka addabi jama'a, musamman a Arewa maso Yammacin kasar nan.
Sanata mai wakiltar Kwara ta Kudu, Oyelola Yisa Ashiru ya zargi hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) da yi masa kazafi tare da neman wadanda aka kama.
Aisha Ahmad
Samu kari