Aisha Ahmad
1194 articles published since 27 Mar 2024
1194 articles published since 27 Mar 2024
Gwamnonin jihohin Arewa sun gano cewa talaucin da ake fama da shi a Najeriya gami da manyan kalubalen tsaro ya fi kamari a shiyyar nan idan aka kwatanta da Kudu.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega ya ce fita Turai saboda wahalar rayuwa ba mafita ba ce inda ya nemi a zauna tare
A wannan labarin, za ku ji cewa dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi ya ce rashin wutar lantarti a Arewacin kasar nan babbar matsala ce.
Kamfanin Wutar Lantarkin Najeriya (TCN), ya musanta cewa babu ranar gyara wutar lantarki a a Arewacin Najeriya, domin ana kokarin gyarawa a kwanan nan.
Tsohon gwamnan Gombe, Sanata Danjuma Goje ya musanta cewa an rika watsa kudi a bkin ‘yar sa, Fauziyya Danjuma Goje da ya gudana a babban birnin tarayya Abuja.
An shiga fargaba bayan kisan mutane da dama yayin da rikici ya balle tsakanin manoma da makiyaya a jihar Adamawa, inda jama'a da dama su ka rasa rayukansu.
Bayan kokawa da jama'ar kasar nan su ka yi kan karin farashin litar fetur zuwa sama da ₦1,000, sun fara daukar mataki tun da gwamnati ta yi biris da su.
IMF ya ce babu ruwansa a cire tallafin fetur a Najeriya. Daraktan Afrika na asusun, Abebe Selassie ne ya fadi haka, ya ce amma mataki ne mai kyawun gaske.
Awanni bayan babbar kotun jiha ta sahalewa hukumar zabe mai zaman kanta ta Kano (KANSIEC) damar gudanar da zabe, hukumar ta ta shirya tsaf don gudanar da zaben.
Aisha Ahmad
Samu kari