Da dumi-dumi: Shugaba Buhari ya Yi Ganarwar Sirri da Tinubu da Akande

Da dumi-dumi: Shugaba Buhari ya Yi Ganarwar Sirri da Tinubu da Akande

A daren Litinin din da ta gabata ne Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, da tsohon Shugaban Jam’iyyar na rikon kwarya, Cif Bisi Akande, a gidan Gwamnatin Kasa.

Ba a bayyana cikakken bayanin ganawar ba a lokacin hada wannan rahoton, The Nation ta ruwaito.

Duk da haka an tattaro cewa an tattauna batutuwan da suka shafi tsaro na kasa, tattalin arziki da kuma na jam'iyya.

Da dumi-dumi: Shugaba Buhari ya Shiga Ganarwar Sirri da Tinubu da Akande
Da dumi-dumi: Shugaba Buhari ya Shiga Ganarwar Sirri da Tinubu da Akande Hoto: premiumtimesng.com
Asali: UGC

Jira cikakkun bayanai jim kadan…

Asali: Legit.ng

Online view pixel