Yanzu-yanzu: Mayakan Boko Haram na cikin garin Mainok dake Borno, suna ruwan wuta

Yanzu-yanzu: Mayakan Boko Haram na cikin garin Mainok dake Borno, suna ruwan wuta

- 'Yan ta'addan Boko Haram a halin yanzu suna cikin garin Mainok dake Borno

- Suna bankawa gidajen jama'a wuta tare da balle shagunansu duk a cikin garin

- Mainok gari ne dake da nisan kilomita 60 zuwa Maiduguri daga hanyar Maiduguri zuwa Damaturu

A halin yanzu, mayakan ta'addanci na Boko Haram suna ruwan wuta a garin Mainok dake da nisan kilomita 60 zuwa Maiduguri ta kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.

Mainok ce hedkwatar karamar hukumar Kaga dake jihar Borno a arewa maso gabas na kasar nan.

Jaridar The Punch ta tattaro cewa a halin yanzu 'yan Boko Haram na bankawa gidajen jama'a wuta tare da balle shagunansu a garin.

KU KARANTA: Hoton motocin alfarman miloniya Ahmed Musa masu darajar N200m sun gigita jama'a

Yanzu-yanzu: Mayakan Boko Haram na cikin garin Mainok dake Borno, suna ruwan wuta
Yanzu-yanzu: Mayakan Boko Haram na cikin garin Mainok dake Borno, suna ruwan wuta
Asali: Original

KU KARANTA: El-Rufai zai rushe kasuwar Panteka, ya bada wa'adin kwana 7 ko 'yan kasuwa su rasa kadarorinsu

Karin bayani na nan tafe...

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Khalid avatar

Aisha Khalid (Hausa editor) Aisha Khalid marubuciyar jaridar Legit.ng ce mai fatan shahara. Ta samu digirinta na farko a jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a shekarar 2018. Ta kwashe shekaru tana rubutu a fannonin siyasa, nishadi, tsegumi da sauransu. Za a iya tuntubar ta a adireshin email din ta kamar haka: aisha.khaleed@corp.legit.ng

Tags:
Online view pixel