Yanzu-yanzu: Wani dan majalisa ya rasu bayan fama da rashin lafiya

Yanzu-yanzu: Wani dan majalisa ya rasu bayan fama da rashin lafiya

- Juwa Adegbuyi dan majalisa ne da ke wakiltar mazabar Ekiti ta gabas

- A ranar Asabar da yammaci ya amsa kiran Ubangiji

- Ya rasu ne bayan fama da yayi da rashin lafiya wacce ba a bayyana ba

Dan majalisa mai wakiltar mazabar Ekiti ta gabas a jihar Ekiti, Juwa Adegbuyi ya rasu.

Kamar yadda tvc news ta wallafa, ya rasu da yammacin Asabar ne bayan fama da yayi da wani ciwon da ba a bayyana ba.

KU KARANTA: Dan Najeriya ya gina katafaren gida da robobin lemu da ruwa cike da kasa (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Wani dan majalisa ya rasu bayan fama da rashin lafiya
Yanzu-yanzu: Wani dan majalisa ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Hoto daga @tvcnewsng
Source: Twitter

KU KARANTA: Magidanci ya gurfana a gaban kotu bayan yayi garkuwa da 'ya'yansa 2

Karin bayani na nan tafe...

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel