
Kwara







Likitocin babban asibitin Ilorin a jihar Kwara sun ajiye aiki na kwana biyu saboda dukan abokin aikinsu da wani jami'in dan sanda ya yi bayan ya duba matarsa.

Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe zaɓen kujerun sanatocin jihar Kwara. Jam'iyyar ta samu wannan nasarar ne bayan ta doke sauran jam'iyyun.

Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, jam'iyyar APC mai mulki ta samu karuwa ta sabbin mambobi a jihar Kwara. Masu sauya shekar sun hada da mata.

Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, LP, ya bukaci yan Najeriya su karbi kudi idan APC da PDP sun basu amma duk da hakan zabi jam'iyyar LP

Yayin da zaben 2023 ke karatowa, an kama wasu 'yan kasashen waje dauke da katin zaben Najeriya. An ce an kama katukan ne a jihar Kwara da ke Kudu maso Yamma.

Dorcas Afeniforo, Kwamishina a ma’aikatan kula da ma’aikatan jihar Kwara ta riga mu gidan gaskiya. Ta rasu ne sakamakon hadarin mota da ya faru a hanyar Legas
Kwara
Samu kari