Da duminsa: Gwamnatin tarayya ta kara wa'adin janye dokar ta baci kashi na biyu

Da duminsa: Gwamnatin tarayya ta kara wa'adin janye dokar ta baci kashi na biyu

Rahoton da Legit.ng Hausa ke samu daga 'Channels TV' na nuni da cewa Gwamnatin tarayya ta kara wa'adin kashi na biyu na janye dokar hana fita waje a fadin kasar da mako daya.

Mr Boss Mustapha, shugaban kwamitin yaki da cutar COVID-19 na fadar shugaban kasa, ya sanar da hakan a ranar Litinin.

Ya sanar da hakan a taron bita na mako mako da kwamitin yake yi a Abuja, babban birnin tarayya (FCT).

Cikakken labarin yana zuwa...

KARANTA WANNAN: Yanzu: Buhari ya sanyawa tashoshin jiragen kasa sunayen Tinubu, Fashola da Osinbajo

Da duminsa: Gwamnatin tarayya ta kara wa'adin janye dokar ta baci kashi na biyu
Da duminsa: Gwamnatin tarayya ta kara wa'adin janye dokar ta baci kashi na biyu
Asali: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel