Yanzu-yanzu: Majalisar dattawa ta yi sabon magatakarda

Yanzu-yanzu: Majalisar dattawa ta yi sabon magatakarda

Hukumar majalisar dattawa ta nada Ojo Amos Olatunde a matsayin mukaddashin magatakardanta, jaridar The Cable ta wallafa.

Wannan nadin ya zo ne bayan kwana daya da majalisar ta bai wa Mohammed Sani-Omolori takardar tuhuma bayan da ya ki yin murabus duk da cika shekaru 35 da yayi yana aiki.

KU KARANTA: Kabilar Idoma: Abubuwa masu bada mamaki game da wannan kabilar

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel