
Aikin Hajji







Jihar Katsina A ranar Alhamis ne wata jarida ta yanar gizo mai suna Katsina City News ta yiwa wani dansanda kyautar N250,000 da kujerar aikin Hajji kan mayar da

Bayan tasowar jirgin da ya ɗebo sawun ƙarshe na mahajjatan Najeriya, hukumar NAHCON ta gode wa Allah bisa nasarar da ya bata na kammala ayyukan Hajjin 2022.

Daya daga cikin masu jigilar maniyyata aikin Hajji na shekarar 2022, Max Air, ya ce zai fara jigilar maniyyata daga kasar Saudiyya zuwa Najeriya a ranar Asabar.

Wa su Mahajjatan Najeriya sunyi korafi akan yadda hukumar kasar Saudiyya ta nuna musu bambanci a zama na Muzdalifa a lokacin aikin Hajjin bana. Rfahoton BBC.

Jim kadan bayan da alhazai a kasar Saudiyya suka ida aikin Hajjin bana, wani da ya yi na a jihar Kano ya magantu kan dalilin da yasa ya sauke farali a Kano.

Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, wata daga cikin mahajjatan Najeriya mai suna Hasiya Aminu daga jihar Kaduna ta rasu jim kadan bayan kammala tsayuwar Arfah.
Aikin Hajji
Samu kari