Tuna baya: Hotunan yadda turawa suka dinga azabtar da bakaken fata a lokacin bayi

Tuna baya: Hotunan yadda turawa suka dinga azabtar da bakaken fata a lokacin bayi

Wannan hotunan suna nuni da irin yadda turawan mulkin mallaka suka dinga azabtar da bakaken fata lokacin da ake sana'ar sayar da bayi.

Sannan hotunan suna nuni da yadda ake daure su tamkar dabbobi cikin sarka wuya, kafa da hannu.

Wannan hotun yana nuni da yadda ake shanya su a cikin rana babu ruwa ko abinci
Wannan hotun yana nuni da yadda ake shanya su a cikin rana babu ruwa ko abinci
Asali: Facebook

Tuna baya: Hotunan yadda turawa suka dinga azabtar da bakaken fata a lokacin bayi
Wannan ya nuna irin yadda turawa suke wahalar da mata, wanda ya nuna ko jariri basu dagawa kafa ba
Asali: Facebook

KU KARANTA: Abinda ya faru a shari'ar Abba Gida Gida da Ganduje yau a kotu

Tuna baya: Hotunan yadda turawa suka dinga azabtar da bakaken fata a lokacin bayi
Wannan namiji ne an sanya mishi sarka wuya, kafa da hannu
Asali: Facebook

Tuna baya: Hotunan yadda turawa suka dinga azabtar da bakaken fata a lokacin bayi
Tuna baya: Hotunan yadda turawa suka dinga azabtar da bakaken fata a lokacin bayi
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Online view pixel