
Aminu Waziri Tambuwal







Jarman Sokoto, Alhaji Umarun Kwabo tare da tsaffin kwamishanonin jam'iyyar PDP biyu da kuma hadiman gwamna Aminu Waziri Tambuwal 127 sun koma jam'iyyar APC.

Gwamna Aminu Tambuwal ya tarbi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a jihar Sokoto yayin da ya je jihar don yin kamfen dinsa.

Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, wani hadimin gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto, Abubakar Kwaire ya sauka sheka daga PDP zuwa APC.

A yammacin Alhamis za a zauna domin Gwamnan CBN, Godwin Emefiele zai yi wa Gwamnoni bayanin canza kudi da kaidi kan kudin da mutum zai iya cirewa a kullum.

Shugaban yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa a jam'iyar PDP, Tambuwal yace dan takarar su ne kawai zai iya magance matsalar tsaro da satar a Nigeria

Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya ja hankalin matasa da kada su kuskura su bari yan siyasa su yi amfani da su a matsayin yan daban siyasa gabannin 2023.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari