Duba hotunan wani lafiyayyen jariri da aka jefar a jeji

Duba hotunan wani lafiyayyen jariri da aka jefar a jeji

Legit.ng ta ci karo da wani labara mai ban haushi da takaici da wani matashi, CC Charger, ya yada a dandalin sada zumunta inda ya bayyana yadda aka tsinci wani jariri an jefar da shi a jeji.

Wannan ba shine karo na farko a ka tsinci jaririn an yar da shi a bola ko jeji ba. Masu aikata irin wannan mummunan hali na kafa da cewar ‘yaro ko yarinyar da suka haifa na dauke da maita. Wasu kuma na jefar da yara ne don kudun abin kunya bayan sun yi ciki babu aure.

Duba hotunan wani lafiyayyen jariri da aka jefar a jeji
Hoton wani lafiyayyen jariri da aka jefar a jeji

Duba hotunan wani lafiyayyen jariri da aka jefar a jeji
wani lafiyayyen jariri da aka jefar a jeji

DUBA WANNAN: Masana'antar Kannywood: Jarumin finan-finan Hausa ya rasu

Duba hotunan wani lafiyayyen jariri da aka jefar a jeji
Wani lafiyayyen jariri da aka jefar a jeji

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel