Kalli hotuna da bidiyon yadda ruwa ya tafka gyara a Legas

Kalli hotuna da bidiyon yadda ruwa ya tafka gyara a Legas

- Damuna tayi gyara a jihar Legas dake kudancin Najeriya

- Ko a kwanan baya ma sai da ruwa kamar da bakin kwarya ya haddasa ambaliyar ruwa a jihar Katsina wanda yayi sandiyyar asarar rayuka da dukiyoyi masu tarin yawa

Wani Mai Amfani da shafukan sada zumunta mai suna Wale Alakija ya sanya hotuna tare da bidiyon yadda ambaliyar ruwa ta mamaye titin Jakande dake yankin Lekki a jihar Lagos, biyo bayan ruwan da aka yi kamar da bakin kwarya a yau Litinin.

Kalli hotuna da bidiyon yadda ruwa ya tafka gyara a Legas
Kalli hotuna da bidiyon yadda ruwa ya tafka gyara a Legas

KU KARANTA: Gwarzuwar daliba a karatun likitanci daga UDUTH ta lashe kyaututtuka 7

Kalli hotuna da bidiyon yadda ruwa ya tafka gyara a Legas
Kalli hotuna da bidiyon yadda ruwa ya tafka gyara a Legas

Alakija ya sanya wadannan hotunan ne a shafinsa na tiwita, inda ya hotunan dake nuna yadda ambaliyar ruwan ta shanye gidaje tare da guraren kasuwanci da suke kan hanyar Eletu a yankin Lekki

Latsawannandominsamunsabuwarmanhajarlabarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmunadandalinsadazumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idankuna da watashawarakobukatarbamulabari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng