Nigerian news All categories All tags
Dattijo da matashi: Shugaba Buhari ya gana da matashin shugaban kasar Faransa, duba hotuna

Dattijo da matashi: Shugaba Buhari ya gana da matashin shugaban kasar Faransa, duba hotuna

Shuagaba Buhari da takwaransa na kasar Faransa, Emmanuel Macaron, sun hadu a wurin taron shugabannin kasashen Afrika karo na 31.

Shugabannin biyu sun hadu ne yau, Litinin, 2 ga watan Yuni a garin Nouakchott na kasar Mauritania.

Dattijo da matashi: Shugaba Buhari ya gana da matashin shugaban kasar Faransa, duba hotuna

Shugaba Buhari da Macron na Faransa

DUBA WANNAN: Kotu ta bayar da umarni tsare wani tsohon ministan arewa bayan EFCC ta gurfanar da shi a yau

Dattijo da matashi: Shugaba Buhari ya gana da matashin shugaban kasar Faransa, duba hotuna

Buhari ya gaisa da Macron na Faransa

Dattijo da matashi: Shugaba Buhari ya gana da matashin shugaban kasar Faransa, duba hotuna

Shugaba Buhari ya gana da matashin shugaban kasar Faransa, Macron

Dattijo da matashi: Shugaba Buhari ya gana da matashin shugaban kasar Faransa, duba hotuna

Buhari da Macron

A yayinda shugaba Buhari ke cikin dattijan shugabannin kasashen duniya, Macron, a daya bangaren da daga cikin shugabannin kasashe masu karancin shekaru.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel