Ilimin Kimiyya
Gwamna Dikko Radda ya ƙaddamar da makarantar zamani ta 'RMSS' a Radda, Katsina, domin bai wa zakarun yara 1,000 damar samun ilimin fasahar AI da kimiyya a 2026.
A labarin nan, za a ji dan majalisa mai wakiltar mazabar Gada-Goronyo ta tarayya a jihar Sakkwato, Hon. Bashir Usman Gorau, ya fadi dalilin ba da tallafin N100m.
Manjo Muhammad Adamu (mai ritaya) ya tabbatar da rasuwar mahaifinsa, Farfesa Adamu Baikie, wanda shi ne farfesa na farko a fannin ilimi a Arewacin Najeriya.
Gwamna Baba Kabir Yusuf ya amince da nadin Farfesa Amina Salihi Bayero a matsayin shugabar jami'ar Northwest ta Kano bayan ta cika sharuddan tantancewa.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da daukar malaman lissafi 400 domin cike gibin karancinsu a makarantun sakandire na gwamnati da inganta ilimi.
Gwamna Abba Yusuf ya amince da dokar kafa kwalejin fasaha ta Gaya domin fadada ilimi, karfafa fasaha, da samar da damar aiki ga matasa a fadin jihar Kano.
Majalisar dokokin jihar Kano ta fara tattauna kudirin tilasta karatu da harshen Hausa a makaratun jihar. An bayyana dalilin cewa karatu da Hausa zai habaka ilimi.
Ministan Kimiyya da Fasaha, Geoffrey Nnaji, ya yi murabus bayan an zarge shi da amfani da jabun takardun makaranta da NYSC, Tinubu ya karɓi murabus din ministan.
A labarin nan, za a ji yadda wani rahoto ya bayyana cewa gwamnatin Kano ta fassarar wasu kalaman hukumar NECO ba daidai a kan sakamakon NECO ba daidai ba.
Ilimin Kimiyya
Samu kari