Dandalin Kannywood: Sadiya Adam zata amarce (hotuna)
Shahararriyar jaruman nan ta kamfanin shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Sadiya Adam na shirin amarcewa.
Za'a daura auren jarumar ne da angon ta Alhaji Sanusi Ahmad ranar Lahadi 1 ga watan Afrilu a masallacin Umar bin khattab dake garin Zaria jihar Kaduna.
Tuni dai hotunansu ya karade yanar gizo, inda yan uwa da abokan arziki ke yi masu fatan alkhairi da zaman lafiya a gidan aurensu.
KU KARANTA KUMA: Babu wanda ya karbi cin hanci domin canja tsarin zabe – Majalisar wakilai
Ga hotunan a kasa:
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng