Nafisa Abdullahi ta shirya liyafar cikarta shekaru 27 a duniya (hotuna)
Fitacciyar jaruman nan ta kamfanin shirya fina-finan Hausa, Nafisa bdullahi ta shirya gagarumin liyafa domin murnar zagayowar ranar haihuwarta.
Liyafar ya samu halartan manyan jarumai na Kannywood da kuma yan uwa da abokan arziki domin taya jarumar raya wannan rana mai matukar muhimmanci a rayuwarta.
A ranar Laraba, 24 ga watan Janairu ne Nafisa ta cika shekaru 27 a duniya.
KU KARANTA KUMA: Kotu ta gargadi sanata Misau akan yin maganganu a kafofin watsa labarai
Ta shirya wannan liyafa ne a Bristol palace hotel dake garin Kano.
Karin hotuna daga liyafar:
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng