Wata mata ta haifi kadangare a Port Harcourt (hotuna)
Da farko mun kawo rahoton cewa a ranar Laraba, 28 ga watan Yuni wata mata dake dauke da cikin watanni 16 ta haifi kifin ruwa bayan wani addu’a a cocin Afrika ta Kudu.
‘Yan sa’o’I kadan bayan wannan, wani labara ya bazu a yanar gizo na yadda wata mata ta haifi kadangare.
KU KARANTA KUMA: Auren wuri na kawo koma bayan tattalin arziki
A cewar wani mai amfani da shafin Facebook Meshach Jaja wanda ya yada labarin a shafin sa, ya buga hotunan matar tare da taken:
“Ina cikin tsoro a nan, yau nag a rayuwa… wata mata a garin Rumuosi dake karamar hukumar Obio/Akpor ta shiga nakuda sannan ta haifi kadangare mai rai, ana mugunta a duniya. Allah yay i mata gafara sannan kuma ka yaye mata kuncin ta."
Kalli rubutun a kasa:
Kalli sharhi a kasa:
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Kalli wannan bidiyo na Legit.ng a kasa:
Asali: Legit.ng