Malaman Kimiya sun samu hujjan cewa akwai rayuwa bayan mutuwa

Malaman Kimiya sun samu hujjan cewa akwai rayuwa bayan mutuwa

- Kwakwalwan wanda ya mutu na cigaba da aiki bayan 10 da mutuwarsa

- Wata gangamin likitoci sunga abin al’ajabin da bait aba gani ba

- Kwakwalwan mutum ya cigaba da aiki bayan mutuwarsa

Malaman Kimiya sun samu hujjan cewa akwai rayuwa bayan mutuwa
Malaman Kimiya sun samu hujjan cewa akwai rayuwa bayan mutuwa

Wata gangamin likitocin kasar Kanada sun gudanar da wata bahasi inda kwakwalwan mamaci ke cigaba da aiki bayan minti 10 da mutuwarsa.

Masu bincike na jami’ar Ontario sun kasance suna lura da zuciya da kwakwalen mutane 4 da ke jinya a asibiti bayan an kashe na’urar da ke rike da su.

KU KARANTA: Idan Buhari ya sake takara, zai lashe- Oshiomole

Shin menene alakan wannan rayuwan barzahu? Wannan bincike zai bada masa.

Abinda aka sani a likitance shine idan zuciyan mutum ya tsaya, to shikenan komai na shi yak are, amma abinda ya basu mamaki shine bayan zuciyar daya daga cikinsu ya tsaya, kwakwalwan na cigaba da aiki. Wannan na faruwa ne kawai idan mutum na bacci.

Wannan hujja ne cewa ashe ko bayan mutum yam utu, zai iya rayuwa.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng