Anga dodanni suna siyan kankara a kan titi (HOTUNA)
1 - tsawon mintuna
A kasar Najeriya, ana kallon dodanni a matsayin wasu hallitu na daban, don haka, akwai abubuwa da dama da ba’a zato daga gare su.
An ga wasu dodanni guda biyu suna siyan kankara. Koda dai ba’a san ainahin gurin da aka dauki hotunan ba, hotunan ya samu cece-kuce da dama kan cewa ta yaya aljanu zasu dunga sha kankara da akayi domin mutane. Abun dariya.
KU KARANTA KUMA: Mu gode ma Tinubu da ya bamu Buhari – Sarkin Lagas
Anga su ne a yayinda suka tsaya a bakin hanya tare da mai siyar da kankaran yana kokarin basu irin kankarar da suke so. Dama dodanni ma na shan kankara?
Kalli sharhi da akayi kan hoton mai ban dariya a kasa:
Asali: Legit.ng
Tags: