Kalli matashiya yar Najeriya wacce ke mayar da rogo zuwa garin rogo don rayuwar yau da kullun (HOTUNA)

Wata matashiya yar Najeriya, Emasoga Priscilla, ta samu lambar yabo daga mutane da dama bayan ta buga hotunan ta a lokanci da take yin garin rogo.

Ta buga hoton ta a lokacin da take mayar da rogo zuwa garin rogo, tare da taken:

“Priscilla shugaban sashin soye-soye. Wadannan mutanen na son mayar dani baka. Bazaiyi aiki ba kan aikin Gari”

A cewar rahotannin, wannan shine aikin da takeyi don samun dogaro nay au da kullun, kuma rahoton ya nuna cewa ta kasance yar kasuwa dake sana’oi da dama a lokaci guda.

KU KARANTA KUMA: Sakon ranar haihuwa mai taba zuciya da Zahra Buhari ta aika ma Aisha Buhari

Kalli matashiya yar Najeriya wacce ke mayar da rogo zuwa garin rogo don rayuwar yau da kullun (HOTUNA)
Kalli matashiya yar Najeriya wacce ke mayar da rogo zuwa garin rogo don rayuwar yau da kullun (HOTUNA)
Kalli matashiya yar Najeriya wacce ke mayar da rogo zuwa garin rogo don rayuwar yau da kullun (HOTUNA)
Kalli matashiya yar Najeriya wacce ke mayar da rogo zuwa garin rogo don rayuwar yau da kullun (HOTUNA)

Asali: Legit.ng

Online view pixel