Su biyu ana bude ma Buhari kofar gidan Allah
- Lokacin da Buhari ke mulkin soja, a shekara 1984, ya shiga Kaaba da ya je umrah, yan Saudi suka kuma mishi baban maraba
- Daga cikin wanda sun raka shi ne, gwamnonin Osun, Abdulrauf Aregbesola, Ogun, Ibikunle Amosun, Borno, Kashim Shetima, Zamfara Abdulaziz Yari, Katsina Aminu Bello Masari. Da NSA, Maj-Gen, Babagana Monguno (mai murabus) da Ambassada Lawal Kazaure
- Kalilan mutane dake da muhimmin mukami na hukuma a ke bari su soma hannu cikin lamarin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana da matsayin da a ka kirashi so biyu ya shiga cikin kaaba.
KU KARANTA: Osinbajo yayi wa ‘Yan Neja-Delta kashedi
Ma musulumi, Kaaba shi ne wajen da ya fi tsarki a duk duniya, musulumi su yadda cewa, gidan Allah ne.
Ana bude gidan so biyu a shekara daya dan waliman share share da goge gogen shi.
Wanan walima na faruwa kwana 30 kafin watan Ramadan da kuma kwana 30 kafin a fara Hajj.
KU KARANTA: Ba zan dawo Najeriya ba sai likitoci sun gamsu da lafiya ta – Inji Buhari
Dan kalilan mutane dake da muhimmin mukami na hukuma a ke bari su soma hannu cikin lamarin.
Wato Buhari ya shiga, ya kuma roke Allah batun kasan Najeriya a cikin masalaci Annabi Muhammad a Madina.
KU KARANTA: Asiri aka yi wa Baba Buhari
Lokacin da Buhari ke mulkin soja, a shekara 1984, ya shiga Kaaba da ya je umrah. Yan Saudi suka kuma mishi baban maraba.
KU KARANTA: Buhari ya samu addu'o'i a Masallatai 350 dake jihar Borno
A ranar 16, Juma’a, a watan, an bude kofar waje mai tsarki ma Buhari wanda sun yan Makkah sun yadda yana da gaskiya akan umarnin serikin lokacin Fahd Ibn Abdul Aziz Al-Saud.
Asali: Legit.ng