Sunan Allah ya bayyana a jikin dafaffen nama (HOTUNA)
1 - tsawon mintuna
Hausawa sunce inda ranka, kasaha kallo! Tabbass haka zancen yake, a kullun abubuwan al’ajabi kara bayyana suke. Inda Ubangiji ke kara bayyana mu’ujiza da buwayarsa.
Hakan ne ta kasance a yankin Olowogbowa inda wani mu’ujiza ta kara bayyana bayan an dafa wani nawa, sai ga sunan Allah ya bayyana zahir da zanen larabci a jikin naman.
KU KARANTA KUMA: Sunan Allah ya bayyana a jikin Akuya (HOTO)
Kalli hotunan a kasa:
Wani al’amari makamanci haka ya faru a kasar larabawa a kwanakin baya, inda sunan Allah da manzonsa Annabi Muhammad ya bayyana a jikin wani akuya a cikin wani lambun ajiye dabbobi.
Asali: Legit.ng
Tags: