Abu mai taba zuciya: Kalli kyakyawan jaririn da aka yasar a makabarta
1 - tsawon mintuna
Hotuna masu taba zuciya ya billo na wani kyakkyawan jariri da aka yasar a makabarta a jihar Jigawa.
Majiya sun bayyana cewa, an gudanar da wani bincike don gano mahaifiyar, amma banciken bai haifar da sakamako ba.
An mayar da dan zuwa asibitin koyarwa na hukumar Hizba dake jihar Jigawa. Ga hotunan jaririn a kasa.
KU KARANTA KUMA: Rundunar sojin Najeriya ta kama wasu 'yan ta’addan Boko Haram dauke da babura 100
A lokacin da wasu ke kukan rashin ‘ya’ya, wasu sun samu amma suna kokarin salwantar da wanda suke da.
Allah ya Kyauta!
Asali: Legit.ng
Tags: