Kifi mai dauke da rubutun larabci (hotuna)

Kifi mai dauke da rubutun larabci (hotuna)

An gano hoton wani kifi wanda ke dauke da rubutun larabci.

Koda dai ba’a san daga inda ya fito ba, kifin na dauke da rubutun sunan Allah. Don haka aka sanya wa dabban “Kifi mai dauke da sunan Allah” domin ya tabbatar da cewa akwai Allah mai girma, a cewar mutane da dam aba haka kawai kifin zai kasance dauke da wannan kyakyawan rubutu ba.

KU KARANTA KUMA: Sunan Allah ya bayyana a jikin bishiyar zogale

Kalli hotuna a kasa:

Kifi mai dauke da rubutun larabci (hotuna)
Kifi mai dauke da rubutun larabci (hotuna)
Kifi mai dauke da rubutun larabci (hotuna)

A kwanan nan ne, aka ga wasu bishiyoyin zogale guda biyu dauke da sunan Allah. Wannan ne yasa gurin ya zamo matattarar jama’a yayinda daruruwan mutane ke zuwa addu’a don samun tabbarraki.

Asali: Legit.ng

Online view pixel