Kalli munanan yan fashin da aka kama a jihar Bauchi
Yan sanda sun nemi taimakon Ali Kwara wajen damke yan fashi
Hukumar yan sandan jihar Bauchi tare da hadin kan wannan shahrarren mafaraucin Ali Kwara wajen shirya wata farmaki da suka kai dajin Yuga domin kama masu garkuwa da mutane , satan shanaye,da kuma fashi da makami a aTor,Gumau da Ningin jihar Bauchi.
KU KARANTA: Mumunar gobara ta afka Fatasko
Yayinda suka hango yansanda da mafarauta, yan fashin suka bude wuta wanda ya sabbaba musayan wuta. Bayan anyi asaran rayuka , yan barandan sun bar maamnsu suka arce cikin daji.
A wata labarai mai kama da haka, hukumar sun damke masu garkuwa da mutane 19 a wurare irnisu dajin Yuga,kauyen Jimi,Tama,Ningi, Kundum, Giwa, Ganjuwa , Tashan Durumi da karamar hukmar Alkaleri.
https://www.facebook.com/naijcomhausa
https://www.twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng