Sabbin kyawawan hotunan amaryar sarkin Kano

Sabbin kyawawan hotunan amaryar sarkin Kano

Sabuwar amaryar da mai martaba sarkin Kano mai martaba Alhaji Muhammadu Sunusi II ya aura a kwanan nan ta sako wasu kyawawan hotunan ta.

Sabbin kyawawan hotunan amaryar sarkin Kano
Sarkin Kano tare da Amaryarsa

Mai martaba Sarki Muhammadu Sunusi ya auri gimbiya Sa’adatu ne tana yar shekara 19 da haihuwa daga gidan masarautar Adamawa inda mahaifinta ne Sarki.

Sabbin kyawawan hotunan amaryar sarkin Kano
Sabbin kyawawan hotunan amaryar sarkin Kano

KU KARANTA:Hotunan Sarkin Kano Da Matan Shi Da Yaran Shi

Sabbin kyawawan hotunan amaryar sarkin Kano
Sabbin kyawawan hotunan amaryar sarkin Kano

Sai dai sarkin mai shekaru 55 ya sha suka daga wasu bangarorin kasar nan dangane da auran gimbiya Sa’adatu da yayi, inda suke zarginsa da auren karamar yarinya.

Ku na iya samun labaran mu a www.facebook.com/naijcomhausa ko a www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel