Yar Makaranta
Wani matashi daga Arewacin Najeriya, Dakta Attahiru Dan-ali, ya yiwa dalibai bayanin abubuwan da ake bukata domin neman tallafin karatu a kasashen ketare.
A ranar Litinin ne hukumar WAEC ta sanar da cewa ta rike sakamakon dalibai 215,267 da suka zana jarrabawar kammala sakandare (SSCE) ta shekarar 2024.
Daga karshe WAEC ta fitar da sakamakon jarabawar WASSCE na shekarar 2024. Legit Hausa ta samu sanarwa daga hukumar jarabawar a safiyar Litinin 12 ga Agusta, 2024.
Gwamnatin Birtaniya na gayyatar dalibai daga Najeriya da wasu kasashen waje domin neman tallafin karatu daga Chevening gabanin zangon karatu na 2026-26.
Kungiyoyin matasa, dalibai da nakasassu a jihar Kwara sun fasa shiga zanga-zanaga da aka shirya gudanarwa a fadin kasar nan daga ranar 1 ga watan Agusta.
Daliban manyan makarantu a Legas sun ce maimakon shiga zanga-zangar da za a yi a fadin kasar, sun yanke shawarar yin tattakin nuna goyon baya ga gwamnatin jihar.
Mubakar Bello ya shiga gasar daukar lokaci mafi tsawo ana karatu a Guinness World Record. Malam MB zai rika rangada karatu zuwa safiyar Juma’a mai zuwa.
Gwamnatin jihar Filato ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku domin karrama wadanda suka mutu a sakamakon ginin makaranta da ya rufta a garin Jos.
Bidiyon wani yaro wanda har yanzu ba a bayyana shekarunsa ba ya dauki hankali matuka saboda matukar tsayi da ya ke da shi mai ban mamaki. Ana ganin dan Sudan ne.
Yar Makaranta
Samu kari