Yakin Biyafara
A tarihin Najeriya, an samu lokutan da kasar ta shiga yaki da wasu kasashe saboda dalilai da dama da ke alaka ta diflomasiyya da dai kawo dauki kan wasu.
Shugaban kungiyar yan ta'addan IPOB, Nnamdi Kanu ya amince da ya fara kare kan shi a gaban kotu. Ya lissafa gwamnoni, ministocin Buhari da Tinubu cikin shaidunsa.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi tsokaci kan ci gaba da tsare jagoran kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu. Ta ce har yanzu lamarin yana gaban kotu.
Daya daga cikin manyan 'yan a waren Najeriya, Simo Ekpa ya sha daurin shekara 6 a kasar Finland. An yanke masa hukuncin bayan kama shi da laifin dumu dumu.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Cif Femi Fani-Kayode ya nuna damuwarsa kan kalaman barazana da Donal Trump ya yi gameda jagoran addinin Iran.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya Olusegun Obasanjo murnar cika shekaru 88 a duniya. Tinubu ya yi jinjina ga Obasanjo kan gudumawar da ya bayar a Najeriya.
Lauyoyin sun hana zaman kotu a jihar Imo bayan kisan abokin aikinsu, wani fitaccen lauya a garinsu ranar Laraba a jihar Imo, kungiyar NBA ta shirya taro.
Shugaban 'yan ta'addar IPOB, Nnamdi Kanu ya jefo zargi kan dalilan da suka sanya aka cigaba da tsare shi a kurkuku. Kanu ya zargi gwamnati da rashin adalci.
Dakarun sojoji na rundunar hadin gwiwa ta kasa da kasa (MNJTF), sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda a jihar Borno. Sojojin sun kuma kwato makamai masu tarin yawa.
Yakin Biyafara
Samu kari