Wasar Kwallo
A gasar EURO ta shekarar 2024 da aka kammala, akwai zaratan ƴan kwallon da suka yi fice wadanda asalinsu ƴan Najeriya ne da suke bugawa kasashen Turai.
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta sanar da mutuwar tsohon dan wasanta, Kevin Campbell bayan fama da jinya yayin da Everton ta tura sakon jaje kan rashin.
Rahotanni sun tabbatar da cewa kocin kungiyar Super Eagles, Finidi George ya yi murabus daga mukaminsa yayin da ake shirin dauko sabon koci daga kasar ketare.
Hukumar NFF ta yanke shawarar daukar wani mai hoarar da 'yan wasa daga Turai domin jan ragamar tawagar Super Eagles, sakamakon gazawar Finidi George.
Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa a duniya, Lionel Messi ya magantu kan kungiyar kwallon kafa da zai yi ritaya inda ya ce a Inter Miami zai karkare kwallo.
Shahararren dan wasan Faransa, Kylian Mbappe ya koma kungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid bayan sanya hannu a kwantiragi tsakaninsa da kungiyar da ke Spain.
Real Madrid ta kasar Spain za ta kece da Borussia Dortmund ta kasar Jamus a wasan karshe na ɓa neman cin gasar kofin zakarun Turai (UCL) 2024 a Wembley.
Sakamakon kamfanin INEOS ne ya mallaki Manchester United da kuma kungiyar Nice, ana fargabar daya daga cikin kungiyoyin ba zai buga gasar Europa a kaka mai zuwa ba.
Barcelona ta sallami Xavi, yayin da Hansi Flick ke shirin karbar mukamin. An yi tunanin za a tattauna makomar Xavi bayan wasan karshe na Barca a ranar Lahadi.
Wasar Kwallo
Samu kari