Kudu maso gabashin Najeriya
Dan takarar mataimakin shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, gwamna IfeanyiOkowa na jihar Delta ya bayyana abinda suka ba Peter Obi nasara a kudancin ƙasa.
Gwamnan jihar Anambra, Chukwuma Soludo, ya shirya sanya ƙafar wando ɗaya ga duk bankin da ya ƙi karɓar tsofaffin kuɗi. Yace mutane su cigaba da amfani da kuɗin.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya sallami kwamishinan kwadugo daga kan mukaminsa sakamakon sabanin da ya shiga tsakanin gwamnatin Imo da kungiyar kwadugo.
A lamarin da muke samun labarinsa mai daukar hankali, wasu tsageru sun kone bankuna biyu a jihar Delta. Rahoto ya bayyana yadda aka kama mutanen bayan barnar.
Shugaban kwamitin amintattu na PDP ta ƙasa, Sanata Wabara, ya sanar da cewa, Wazirin Adamawa ya yi alkawarin sako shugaban IPOB a cikin kwana 100 na farko.
Yanzu muke samun labarin cewa, kotun koli ta tabbatar da Emenike a matsayin sahihin dan takarar gwamnan jihar Abia a karkashin inuwar jam'iyyar APC mai mulki.
Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai hari gidan jami'in hulda da jama'a na gamayyar jam'iyyun siyasa kuma dan takarar PDP a 2023, Ikenga Ugochinyere, a Imo.
Mataslar karancin tsabar kudin Naira ya kai inda ba'ayi tunani ba inda mutane a kudu da arewacin Najeriya suka fara kwana bakin ATM don samun kudin kashewa.
Farfesa Obiora Okonkwo, babban daraktan kwamitin yakin neman zaben Atiku/Okowa a Jihar Anambra yace Atiku zai saki Nnamdi Kanu idan ya zama shugaban kasa a 2023
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari