
Sarkin Karaye







Da aka shirya taron Olusegun Obasanjo Presidential Library kwanan nan, Muhammad Sanusi II ya yi tir da yadda ake saba dokar zabe ta hanyar sayen kuri’un mutane.

Duke of Shomolu Productions zai shirya wasan kwaikwayo a game da tarihin Sarakunan Kano kamar yadda aka yi na tarihin Obafemi Awolowa da Olusegun Obasanjo.

Za ku ji cewa bincike ya nuna barnar da ake yi a Ma’aikatar sadarwar Najeriya a yau. Misali akwai wani kamfani da ake kira Livial Soft Tech wanda aka jibgawa miliyoyin kudi domin shigo da kaya amma har yau shiru.

Labari ya iso gare mu cewa wani Ministan Najeriya, Dr Ogbonnaya Onu, ya fito ya bayyana cewa jam’iyyar APC mai mulki ce za ta lashe zaben 2023 a yankin kasar Kudu maso Gabas inda Inyamurai su ka fi yawa.