Siyasar Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Kwankwasiyya ta bayyana kwarin gwiwa na cewa kotunan kasar nan za su iya abin da ya dace, amma duk da haka ana duba batun ADC.
A labarin nan, za a ji wasu manyan APC a jihar Oyo, Akeem Adetoyese da Mogaji Abiola Oyeyemi sun yi zargin cewa an nada mutumin da ba ɗan jam'iyya ba minista.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
Jam'iyyu fiye da 10 ne suka ahlarci taron Ibadan, wanda jiga-jigan adawa suka tattauna kan abubuwan da suke fuskanta a siyasar Najeriya gabanin 2027.
An tabbatar da dan fitaccen attajirin nan, Dahiru Mangal a matsayin dan takarar kujerar Majalisar Katsina ta Tsakiya a Majalisar wakilai bayan kai ruwa rana.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin amintattun PDP ya kara fassara hukuncin kotun koli da ya kori Tanimu Turaki SAN, ya ce yanzu babu shugabanci a jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji cewa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima da Babagana Zulum sun haɗu a Abuja an fitar da wanda zai yi takarar gwamna a Borno.
Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni, ya ce Bola Tinubu na bin yan Arewa bashin goyon bayan wa’adi na biyu saboda irin taimakon da ya taba bayarwa a baya.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana kuri'un da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai samu a zaben 2027. Ya ce bai da adawa a jihar Kaduna.
Siyasar Najeriya
Samu kari