Siyasar Najeriya
Wasu manoma a jihar Neja sun sayawa mai girma gwamna, Mohammed Umaru Bago da dan Majalisar tarayya fam din sake neman takara a inuwar APC a 2026.
Sanatan Yobe ta Gabas, Mustapha Musa, ya janye daga sake tsayawa takarar zabe a 2027 tare da marawa Gwamna Mai Mala Buni baya a matsayin magajinsa.
Mai neman takarar gwamnan jihar Legas karkashin inuwar jam'iyyar APC, Abdulaziz Jandor, ya janye. Ya bayyana cewa ya goyi bayan zabin Shugaba Tinubu.
Mai neman takarar gwamna a karkashin inuwar jam'iyyar APC a jihar Legas, Samuel Ajose ya musanta cewa ya amince Obafemi Hamzat ya zama dan takarar jam'iyyar.
Ministan shari'a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, Lateef Fagbemi ya goyi bayan soke rajistar babbar jam'iyyar adawa ta ADC da wasu jam'iyyu hudu.
A labarin nan, za a ji cewa masarautar Ilorin ta bayyana muhimmancin sake ba wa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kara shekara hudu nan gaba yana mulkin Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi wa Bola Tinubu raddi kan cewa ba a kayar da shi a zaben 2027 ba saboda rashin tsaro da ake a Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettim ya yi kira ga 'yan takara a APC da su hakura idan ba su yi nasara ba a zaben fitar da gwani da za a yi.
Shugaban jam'iyyar ADC, David Mark, ya tabbatar wa mambobinsu cewa jam'iyyar za ta shiga zabukan 2027 duk da hukuncin kotun da ya shafi kwamitinta na riko.
Siyasar Najeriya
Samu kari