Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Cross River, Ben Ayade ya bayyana cewa ya janye daga neman takarar sanata bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci hakan daga gare shi.
Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Majalisar Amintattu (BoT) ta tsagin Tanimu Turaki da aka rushe ta nada shugabannin jam'iyyar PDP na rikon kwarya bisa tanadin kunndik tsarin mulkin jam'iyya.
Wasu gwamnonin da wa'adinsu zai kare a shekarar 2027 na harin tafiya majalisar dattawa. Daga cikinsu akwai gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri.
A labarin nan za a ji cewa Dr. Umar Ardo, jagora a cikin jam'iyyar hamayya ta ADC ya bayyana cewa yana shari'a da jam'iyyar NDC saboda zargine take doka.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a matasan ADC a jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa akwai alheri a cikin sauya shekar Kwankwaso da Obi.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta kara wa'adin ayar da fom din neman takara zuwa ranar Laraba, 6 ga Mayu, 2026. Haka zalika ta kara wa'adin tantance su.
A labarin nan, za a ji cewa sauyin shekar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi zai iya kawo gagarumin canji a siyasar Najeriya gabanin zaben 2027.
Farfesa Ali Pate ya sanar da janyewa daga takarar gwamnan Bauchi a 2027 domin ba da fifiko wajen yi wa Najeriya hidima a matakin tarayya da gina ƙasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari