Siyasar Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa 'dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar ya ziyarci Rotimi Amaechi bayan ya doke shi a zaben fitar da gwani
Shugabannin APC a mazabar Odu da ke karamar hukumar Dekina a jihar Kogi sun dakatar da Sanatan Kogi ta Gabas, Jibrin Isa bisa zargin cin amanar jam'iyya.
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya bukaci al'ummar musulmi da su yi koyi da sadaukarwa da sauran halayen Annabawan Allah a rayuwarsu ta yau da kullum.
Jam'iyyar APC ta tsaida wasu daga cikin gwamnoninta a matsayin yan takarar sanata a zaben 2027, dukansu za su gama wa'adi na biyu a watan Mayu, 2027.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta mika wa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar tutar zama cikakken dan takara a zaben shugaban kasar da za a yi a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai neman kujerar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi magana game da zaben 2027.
Matasa da shugabannin yankin Uzo Uwani a Enugu sun yi watsi da kudirin Matthias Ezeaku na takarar majalisar wakilai a NDC saboda kalamansa kan addini.
Isah Ashiru Kudan daga Kaduna ya samu tikitin takarar gwamna a jihar karkashin ADC bayan zaben fitar da gwani da aka gudanar a dukkan kananan hukumomi.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya samu jimillar kuri’u 1,846,370 a zaben fitar da gwani na shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a fadin Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari