Siyasar Najeriya
A labarin nan, za a ji yadda tsofaffin gwamnonin Kano da ke da zafin adawa da juna, Sanata Rabi'u Musa Kwankwasi da Dr. Abdullahi Umar Ganduje sun hadu Abuja.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya yi magana kan tlastawa mataimakinsa dawowa jam'iyyar APC. Gwamna Diri ya bayyana cewa bai yarda ya matsawa kowa ba.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta sha alwashin ci gaba da gudanar da shirye-shiryen babban taronta na kasa. Ta ce kotu ba ta da hurumin hana ta.
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya ta tabbatar da cewa ana samun fahimtar juna a tattauna wa da ake yi tsakaninta da kasar Amurka bayan barazanar Donald Trump.
A labarin nan, za a ji yadda Sanata Uzor Kalu ya bayyana cewa an samu labarin yunkurin tsige Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio daga mukaminsa.
Dan majalisar wakilai na Kano Municipal, Hon. Sagir Ibrahim Koki ya sanar da fita daga NNPP. Ya bayyana cewa rikicin cikin gida ne ya sanya shi daukar matakin.
Tsohon Gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce jam’iyyar PDP ta mutu saboda rikicin cikin gida da rashin shugabanci, inda ya ce gwamnan Filato zai koma APC kwanan nan.
Rotimi Amaechi ya ce Tinubu dan siyasa ne da za a iya kayar da shi a 2027, inda ya bukaci jam’iyyun adawa da ‘yan Najeriya su tashi tsaye domin kare dimokuraɗiyya.
Sanatan Abia ta Arewa, Sanata Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa hadin kan sanatoci ya taimaka wajen dakile yunkurin taige shugaban Majalisar Dattawa.
Siyasar Najeriya
Samu kari