Siyasar Najeriya
Jam'iyyar ADP mai adawa a Najeriya ta ayyaka Aliyu Bin Abba, tsohon hadimin Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban kasa a zaben 2027 da ke tafe.
Jam'iyyara adaw ata NDC ta shirya taro na musamman domin tabbatar da Peter Obi a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben 2027 da ake tunkara.
Jam'iyyar NRM ta ayyana jaruma Esther Okereke a matsayin wacce za ta gwabza a zaben shugaban kasa na shekarar 2027 bayak cimma matsaya a tsarin masalaha.
Babban Alkalin Kotun Tarayya ya mayar da karar da Nafiu Bala ya shigar kan shugabancin ADC zuwa wani sabon alkali domin ci gaba da sauraron shari'ar.
A labarin nan, za a ji cewa matashin 'dan kasuwar, Aliyu Mohammad wanda aka fi sani da Sarkin Mota ya yi nasarar samun takara a jam'iyyar NDC gabanin 2027.
Jam'iyyar ADC ta bayyana cewa galibin yan Najeriya sun dawo da rakiyar gwamnatin Shugaba Bola Tinubu saboda matsin rayuwa, wahala da katsslar tsaro.
Shugabannin jam'iyyar adawa ta NDC da magoya baya a jihar Zamfara sun cimma matsayar tsaida Sanata Kabiru Marafa takarar gwamna a babban zaben 2027.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya roki tsohon ubangidansa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ya jingine duk wani sabani, ya tabo a hada kai wajen gina al'umma.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci a daina batun waye ubangidan wani a siyasar jihar Kano, ya ce da na iya fin ubanss daukaka.
Siyasar Najeriya
Samu kari